Toffa Momee Gombe Tayi Kuka Sosai Inda Tafito Duniya Ta Karya’ta Maganar da Ake Yadawa Akan Tana’da Yarinya Wanda Harma Wasu Suke Zargin ta Da Yar Shegiya ce Wato Bata’da Uba.
Babu Shakka Wannan Lamari Yayi Matukar Gir’giza Jaruma Momee Gombe Hakan Yasa Ta Runga Rusar Kuka Wanda Kuma Hakan Yayi Matukar Tayar’wa Da Masoyan Ta Hankali Sosai da Sosai.
Babu Shakka Jaruma Momee Gombe Tana Daya Daga Cikin Manyan Jarumai Da Suke Taka Muhinmiyar Rawar Gani Shim Saboda Haka’Ne Aka Samu Wani Yayi Mata’ Kazafi Ko Kuma Yayi Mata’ Sharri Mene Yasa Domin Sani
n Gaskiya Akan Wannan Lamari Ku Danna Koren Rubutun Dake Kasan Wannan Rahoton.
Mun Gode Sosai Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na Za
ma’ni.