Bayan Kashe Ummin da Wani Dan Chana Yayi Mai Suna Kwara Yanzu Mukai Karo’da Labarin Cewa Kotu Ta Turasa Gidan Gyara Hali.
Yanzu Yanzu Muka Samu Labarin Cewa An Fara Shari’a da Wani Dan Chana Mai Suna Kwara Dayayi Sanadiyar Mutuwar Wata Baiwar Allah Mai Suna Ummita Wato dai Yakashe Ta Har Lahira Kuma Dasunan Budurwar Sace.
Babu Shakka Wannan Lamari Yayi Matukar Gir’giza Alumma Dadama Inda Kowa Ke Toffa Albar’kacin Bakin Akan Wannan Mutun Mara Imani Dayayi Sana’diyar Mutuwar Wannan Baiwar Allah Mai Suna Ummita.
Muna Fatan Allah Yasa Aljanna Ce Makomar Ta Sannan Allah Yasa Can Tafi Nan Allah Yajikan ta Kuma Muna Rokon Allah Yasa Abi Mata’ Hakkin Ta.
Kucigada Kasan’Cewa da’mu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci.